Jihar Ondo
Mahaifi ya rasa ransa yayin ceto dansa daga rugujewar gini bayan tafka ruwa kamar da bakin kwarya a jihar Ondo, ya rasu inda aka gano shi a kife a kan dansa.
Wata tankar dakon man fetur ta fashe jim kaɗan bayan ta yi hatsari a jihar Ondo, lamarin ya yi ajalin wata mai juna biyu, kananan yara uku da wasu sama da 15.
Akalla mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 63 ne suka sauya sheka zuwa APC mai mulki a karamar hukumar Idanre ta jihar Ondo a ranar Juma’ar nan.
Betty Akeredolu, Matar Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ta garzaya soshiyal midiya domin murnar cikarsa shekaru 6. Ta saki hotonsa daga gadon asibiti.
Mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo, Anthony Adebusole, ya kwanta dama kwanaki uku bayan shugaban ƙaramar hukumar ya kwanta dama.
Rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta yi nasarar kama wata mata Esther Godwin kan zargin kwarawa ma'aikaciyar su tafasasshen ruwan zafi bisa zarginsu da badala.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana cewa nan bada daɗewa ba gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu zai dawo gida Najeriya daga jinyar da yake yi.
Kotun majistare da ke Akure cikin jihar Ondo ta daure wani Fasto shekaru biyu a gidan gyaran hali bisa zargin fasa shago da kuma yin sata a Iwaro Oka Akoko.
Gwamnan riƙon ƙwarya na jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya bayyana cewa gwamnan jihar Rotimi Akeredolu yana samun sauƙi sosai a jinyar da ya tafi a ƙasar waje.
Jihar Ondo
Samu kari