Jihar Ondo
Gwamnann jihar Ondo Akeradulo Rotimi ya bukaci da yan Nigeria da masu fada aji da masu zabe da su taimaka wajen tabbatar da shugabancin kasar nan ya koma kudu
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanya dokar zaman gida tsawon awanni 24 a kowace rana biyu bayan ci gaba da ruruwar wutar rikici tun ranar Talata.
Kowane mai rai watarana zai dandani mutuwa, Allah ya yi wa shugaban jami'ar Achievers, Farfesa Samuel Aje rasuwa bayan ya tafi hutun bikin kirsimeti Legas.
Wasu mutane da ake kyuatata zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da ɗalibai hudi na makaran Poly ta jihar Kogo yayin da suke hanyar komawa gida a jihar Ondo.
Jami'an tsaro a jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 26, Adeyemi Babatunde, saboda halaka Obafunsho Ismail, dan shekara 46 ta hanyar take shi da mota.
Wata Kotun majirtire a jihar Ondo tace ta kama Danladi mai gadi a Apex Group of School, Akure da aikata laifin sata a makarantae ,ta tura shi gidan gyaran hali.
Wank rikici da ya shiga tsakanin garuruwa biyu a kananan hukumomi biyu a jihar Ondo ya yi sanadin rasa rayukan Kansila da wani bayan Allah ranar Asabar da ta
A wani labari mai daukar hankali, 'yan bindiga sun sako wani basaraken da suka sace a jihar Ondo, wannan na zuwa ne bayan mako guda da sace sarkin a gidansa.
Yan bidngar da suka yi garkuwa da wani basarake mai daraja a jihar Ondo sun kira yan uwansa. Maharan sun nemi a basu naira miliyan 100 kafin su sako basaraken.
Jihar Ondo
Samu kari