Jihar Ondo
Akalla gwamnoni uku a Najeriya ne suka kori ma’aikata a watan Satumba: Otti a Abia, Bala a Bauchi, Aiyedatiwa a Ondo, bisa laifuffukan rashawa da cin zarafi.
Sheikh Isa Ali Pantami ya tura sakon ta'aziyya ga iyalai da al'ummar Musulunci kan babban rashin malamin addini, Sheikh Ahmad Aladesawe da ya rasu a jiya.
Shugaban malaman Ondo kuma babban limamin Owo, Sheikh (Dr) Imam Alhaji Mayor Ahmad Olagoke Aladesawe ya rasu yana da shekara 91 a duniya a jihar Ondo.
Dattawan jam'iyyar APC a jihar Ondo sun yi alkawarin samawa shugaba Bola Tinubu kuri'a miliyan 1.5 a 2027, sama da wanda Rabiu Kwankwaso ya samu a Kano.
‘Yan sandan Ondo sun kama Abdullahi Saliu da ya sa dade yana sojan gona da kanal din soja ya na damfarar mutane kudi. Yanzu haka dai an gurfanar da shi a kotu.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojoya musanta labarin da ake yadawa cewa sabani ya shiga tsakaninsa da gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa.
Wata kungiya a jihar Ondo da ke samun goyon baya daga ministan harkokin cikin gida ta kudiri aniyar shiga gida gida domin tallata tazarcen Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
An tabbatar da rasuwar tsohon dan takarar gwamnan jihar Ondo karkashin inuwar jam'iyyar SDP, Otunba Bamidele Akingboye a gidansa da ke jihar Legas.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
Jihar Ondo
Samu kari