Jihar Ondo
A yayin da ake shirin zaben Ondo, mun tattaro muku jihohin Najeriya da ke karkashin APC da PDP. Gwamnonin da za su gama da masu tazarce a nan gaba.
Sola Ebiseni na jam'iyyar Labour Party (LP) na daga cikin 'yan takarar da ke kan haba a zaben gwamnan jihar Edo. An tattaro abubuwan sani kan dan takarar.
A ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024, mazauna jihar Ondo za su fita akwatunan zaɓe su zaɓi wanda suka ga ya dace ya shugabance su a matsayin gwamna.
Yan Najeriya sun soki matar marigayi tsohon gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu mai suna Betty Akeredolu kan kiran Najeriya da gidan 'zoo' kan zaben 2023.
Wasu mutane da ake zargin 'yan daba ne sun kai farmaki kan mambobin jam'iyyar PDP mai adawa yayin da suke gudanar da wani taron siyasa a jihar Ondo.
Kashim Shettima ya bukaci mutanen Ondo su zabi APC a zaɓen Ondo. Ganduje ya ce APC za ta lashe kuri'u a dukkan kananan hukumomin jihar Ondo a ranar Asabar.
Akwai manyan 'yan takara 4 a zaben gwamnan Ondo na 2024,: Lucky Aiyedatiwa (APC), Ajayi Agboola (PDP), Otunba Bamidele Akingboye (SDP), da Sola Ebiseni (LP).
Akalla gwamnoni biyar ne suka mulki jihar Ondo daga shekarar 1999 zuwa yanzu yayin da ake shirin gudanar da zabe a ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Gwamnatin jihar Ondo karkashin jagorancin Gwamna Lucky Aiyedatiwa, ta ayyana ranar hutu domin zaben gwamnan jihar da za a gudanar a ranar Asabar.
Jihar Ondo
Samu kari