Jihar Ondo
Jam'iyyar APC ta samu koma baya a jihar Ondo bayan mambobinta sama da 200 sun sauya sheka zuwa PDP. Sun fadi dalilinsu na ficewa daga jam'iyyar mai mulki.
Dubban magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki a jihar Ondo sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta PDP. Sun bayyana cewa rashin shugabanci na gari ya kore su.
A rahoton nan, za ku ji jam'iyyar PDP reshen jihar Ondo ta bi sahun uwar jam'iyyar wajen watsi da sakamakon zaben gwamnan Edo da ya na APC nasara.
Jam'iyyar PDP ta ce waɗanda suka bar cikinta suka koma APC s jihar Ondo taron ƴan rashin sa'a ne, ta ce ba za su tsinanawa Gwamna Aiyedatiwa da komai ba.
Za ku ji cewa gwamnonin Kudu maso Yammacin kasar nan sun sake hallara a jihar Legas inda su ka kammala fitar da matsaya kan magance yunwa a yankin.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya yi sababbin nade nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada hadimai mutum 344 wadanda za su taimaka masa a mulki.
Wasu yan daba sun kai farmaki ofishin kamfen Gwamna Lucky Aiyedatiwa yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a watan Nuwambar 2024.
Rahotanni sun tabbatar da cewa daruruwan magoya bayan APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar SDP a jihar Ondo Yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamna.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Ondo , ta tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin mota wanda ya salwantar da rayukan mutum16.
Jihar Ondo
Samu kari