Jihar Ondo
Mataimakiyar dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP a jihar Ondo, Susan Gbemisola Alabi ta watsar da jam'iyyarta inda ta dawo APC mai mulkin Najeriya.
Mutane da dama sun gudanar da zanga-zanga a hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke birnin tarayya Abuja a ranar Talata, 29 ga Oktoba 2024
Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya shaidawa yan Najeriya kokarin da gwamnatin Bola Tinubu ke yi domin magance matsalar tattalin arzikin kasa.
Gwaman Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta gama shirin samun nasara a zaben gwamnan Ondo mai zuwa, ya ce Ganduje zai sha mamaki.
Bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace yankin Kudu maso Yamma gaba daya, PDP ta ja kunnen shi kan zaben Ondo da za a yi a watan Nuwamba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa APC za ta kwace yankin Kudu maso Yamma domin kara karfin da take da shi.
Shugaban NNPP na kasa, Ajuji Ahmed ya gargadi jam’iyyar APC da cewa za a yi zaben Ondo bisa cancanta da tabbatar da zabin jama’ar jihar a zaben 16 Nywamba.
NNPP ta bayyana shirinta na haɗa maja da duk jam'iyyar da ta shirya domin karɓe mulki daga jam'iyyar APC a zaben 2027, ta gano wani shirin da APC ke yi.
Akwai yiwuwar Umar Damagum ya yi bankwana da kujerar shugaban jam'iyyar PDP na kasa a mako mai zuwa yayin da gwamnonin jam'iyyar suka ba shi wata dama
Jihar Ondo
Samu kari