Jihar Ondo
Jami'an hukumar DSS sun cafke wani da ake zargin mai sayen kuri’u ne a zaben gwamnan Ondo da ke gudana. Bidiyo ya nuna lokacin da aka kama mutumin dauke da jakunkuna
Gwamna Ƙucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya kaɗa kuri'a a zaben da ke gudsna yanzu haka, ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta INEC da jami'an tsaro.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
An gano dan takarar da zai iya lashe zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba tsakanin jam’iyyar APC da PDP. Ana ganin APC ce a gaba.
Nan da wasu sa'o'i mutanen jihar Ondo da fadin Najeriya za su san wa zai zama gwamna. Mun kawo hanyar da mutum zai bi domin ganin sakamakon kuri’u a zaben Ondo.
Manyan jam'iyyun da hankali ya fi karkata gare su su ne APC, PDP, sai jam'iyyun NNPP da LP da ake ganin za su tabuka wani abu a zaben da zai gudana ranar Asabar.
Ana shirin zaben jihar Ondo, wata kungiyar addini a jihar Osun ta bayyana damuwa kan shirin siyan kuri'u da kuma yaudarar mutane a zaben da za a yi.
Hukumar zabe INEC ta maye gurbin Olusola Ebiseni da Dr. Olorunfemi Ayodele Festus a matsayin ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar LP a zaben jihar Ondo.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
Jihar Ondo
Samu kari