Ogun
Akalla mutane 25 ne ake fargabar sun mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a Magboro, karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar Ogun lamarin da ya haifar da tsoro.
Jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa, gwamnan jihar Ogun ya gaggauta sauya mahaifinsa, inda ya ce shi yanzu da ne ga Obasanjo tsohon shugaban kasar Najeriya.
Jami’an hukumar ‘yan sanda sun kama mutane 4 da ake zargin suna da hannu da yiwa wani mai POS, Abiodun Odebunmi, fashin naira miliyan 4 kuma daga baya shekeshi.
Ogun - Wasu yan bindiga da ba'a gano ko suwaye ba sun sace ɗan tsohon sakataren kungiyar likitoci (NMA) a jihar Ogun, sun nemi iyalai sun tattaro miliyan N20m.
Abeokuta - Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya bayyana cewa zazzabin cizon sauro wato (Malaria) na kashe akalla mutum tara a kowace awa ɗaya a faɗin Najeriya.
Kotun Majistare da ke garin Ota a Karamar Hukumar a Ado Odo Ota ta Jihar Ogun ta tsare mutanen su biyar ne a ranar Alhamis kan harin da suka kai wa Musulmi.
Wasu mambobin jam'iyyar APC sun ci zarafin Adetayo Odunlami, wani ma'aikacin wata babbar kotun jihar dake Ogun a ranar Talata,Lamarin ya faru ne a yankin Iperu.
Yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Ogun, gwamnan jihar ya buɗe fagen yaƙin neman zaɓe na jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Imeko Afon.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya nuna kaunarsa ga jama'arsa a ranar Laraba, 7 ga watan Yuli inda ya nuna irin bautar da yake musu.Yayin da yake komawa gida.
Ogun
Samu kari