Ogun
An yi babban rashin mawallafin jaridar NewsDirect, Dr Samuel Ibiyemi. Mamacin ya mutu ne a ranar Talata a asibitin koyarwa na jami'ar Babcock da ke jihar Ogun.
Yan bindiga sun kashe Faston RCCG tare da yin garkuwa da mutane 7 yayin da ake tsaka da bauta a cocin Abule-Ori, karamar hukumar Obafemi Owode ta jihar Ogun.
Yanzu haka shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya isa jihar Ogun inda ya kai ziyara karon farko bayan karɓan jagorancin ƙasar daga hannun Buhari.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai kai ziyara ta musamman ga wasu sarakuna a Abeokuta da Ijebu Ode na jihar Ogun yau Alhamis, 29 ga watan Yuni, 2023
Kungiyar malamai da limamai reshen jihar Ogun ta hannun sakatare Shaykh Tajudeen Adewunmi, ta roku sabbin shugabannun siyasa su ji tsoron Allah kar sƴ ci amana.
An yi rashin babban kwamandan hukumar tsaro ta Amotekun a jihar Ogun, CP David Akinremi. Babban kwamandan ya mutu ne bayan ya kwashe dogon lokaci yana jinya.
Wata mummunar gobara ta yi janyo asarar makudan kudane a jihar Ogun. Gobarar wacce ta tashi a kasuwar 'yan katako da ke Sango Ota, ta cinye shaguna dake dauke.
Gwamnatin Tarayya ta fara rarraba kyautar na'urorin samar da wutar lantarki ta amfani da hasken rana (solar), a cikin wani shiri da take yi na rage raɗaɗin da.
Jamia'an 'yan sandan jihar Ondo sun yi nasarar kama wasu ma'aikatan asibiti guda biyu da mai gadi bisa zargin sace mabiyiya a jihar Ondo na Kudancin kasar.
Ogun
Samu kari