Sarkin Kano
Kungiyar Kano Progressive Movement ta yabawa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero kan kokarinsa lokacin zanga-zanga wurin samar da zaman lafiya a jihar.
An wallafa wani faifan bidiyo a shafin X da ke nuna yadda ɗan uwan sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar caffan ban girma fadar Sarkin Kano, Sanusi II.
Gweamnatin Kano ta dauki matakai shida na ganin ta magance matsalolin masu zanga-zanga yayin da kuma ta yi magana kan daga turar Rasha da aka yi a jihar.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi Allah wadai da mummunan halin sace-sace da aka yi a lokacin zanga-zanga, inda ya nemi a mika rahoton kayan ga yan sanda.
A maimakon a shirya zanga-zangar lumana a ranar 1 ga watan Agusta 2024, sai aka ji bata-gari su na barna a wasu wurare. Mun tattaro irin barnar da aka yi a Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aika sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwar mai martana Sarki Muhammadu Sanusi II. An ce sarkin ya cika shekara 63.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gargadi matasa kan shiga zanga-zanga a Najeriya inda ya ce harkar da ba ta da tsari da kuma shugabanci kwata-kwata.
Jam'iyyar NNPP ta yi martani ga dan majalisarta, Kabiru Alhassan Rurum bayan suka da ya yi kan rusa masarautun Kano da Abba Kabir Yusuf ya yi a jihar.
Bayan dawowa sarautar Muhammadu Sanusi II za a daura auren dansa, Ashraf Adam Lamido Sanusi II da Sultana Mohammed Nazif a watan Agusta mai kamawa a Abuja.
Sarkin Kano
Samu kari