Nyesom Wike
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da sabon shugaban gwamnatin rikon kwarya da ya naɗa a jihar Ribas, ana tunanin za su tattauna batutuwa.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas (mai ritaya) a matsayin gwamnan rikon kwarya na Jihar Rivers bayan rikice-rikicen siyasa.
Mutanen yankin Neja Delta sun gargadi Bola Tinubu kan dokar ta baci da ya sanya a jihar Rivers da dakatar da gwamna Siminalayi Fubara da 'yan majalisar Rivers.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da cewa ta na kokarin tabbatar da mulkin danniya da murde 'yan adawa da ke fadin kasar nan.
Sanata Shehu Sani ya sha rubdugu da ya goyi bayan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Shehu Sani ya ce sanya dokar ta baci a Rivers ce mafita kawai.
Shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanya dokar ta baci a jihar Rivers tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da 'yan majalisar dokoki.
Gwamnatin Rivers ta yi magana kan matakin da Bola Tinubu ya dauka na dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Gwamnatin ta bukaci a bar Fubara ya cigaba da aiki.
Jam'iyyar APC ta gargadi gwamnan jihar Osun bayan Bola Tinubu ya dakatar da gwamnan Rivers, Fubara. APC ta ce ko gwamnan Osun ya bi doka ko a dakatar da shi.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi bayani na farko bayan Bola Tinubu ya dakatar da shi daga gwamna. Tinubu ya dakatar da Fubara da 'yan majalisar Rivers.
Nyesom Wike
Samu kari