N-Power
Gwamnatin tarayya ta hannun ministar ma'aikatar agaji, Sadiya Umar Farouq ta bayyana aniyarta na shirin daukar ma'aikatan N-Power da aka yaye aikin gwamnati.
A kokarin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ci gaba da yi domin rage yawan marasa aikin yi a kasar, ta sake bude shafin daukar ma'aikatan N-Power.
A karshen makon jiya ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta sallami matasa 500,000 da ta fara dauka a karkashin tsarin N-Power a tsakanin shekarar 2016 da
A cikin labarin da ake yadawa, an nuna cewa shugaba Buhari zai sanar da daukan matasan aiki a matsayin tukuicin kammala aikin wucin gadi na shekara biyu da su
Babban hadimin shugaban kasa a kan sha’anin samar ma matasa aikin yi, Afolabi Imoukhuede ya bayyana cewa mahukunta shirin tallafin gwamnatin tarayya na N-Power za su hada
Wata baiwar Allah ta haifa tagwaye a lokacin da take kan bin layin karbar tallafin N-Power a kofar fadar hakimin Aujara, Malam Aminu Danmalam. Matar mai suna Khadija Abubakar na da shekaru 35 kuma tana sana’ar kuli-kuli ne. Ta je
Matasa yan Najeriya dake cikin gajiyar tsarin bayar da tallafi na N-Power sun yi barazanar shiga yajin aiki na dindindin tare da gudanar da gangamin zanga zangar nuna bacin ransu bisa yadda gwamnati ta gaza biyansu albashin watan
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya za ta sallami wadanda suka amfana daga shirin tallafinta na N-Power a karshen shekarar nan.
Ministan walwala da ci gaban kasa, Sadiya Umar Farouq ta ce masu aikin N-Power bai kamata su daga hankulansu ba don kuwa gwamnati na shirye-shriyen yadda zasu kammala aiyukansu. Faruq ta sanar da hakan ne a Abuja yayin da ta kai..
N-Power
Samu kari