N-Power
Rana bata karya: Gwamnati ta sanar da ranar da za'a fara biyan yan N-Power albashinsu
NAIJ.com ta ruwaito wani hadimin shugaba Buhari, Ismaeel Ahmad ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 19 ga watan Yuli, inda yace daga daya ga watan Agusta wadanda aka dauka zasu fara aiki a dukkanin bangarorin da aka daukesu.
Ma’aikatan N-Power sun kawo kukan rashin biyan albashi
Wasu ma’aikatan shirin N-Power a jihar Kwara sunyi zanga-zanga akan rashin biyan albashinsu tun lokacin da aka dauke su aiki watanni 5 da suka gabata.
Abin farin ciki: Shugaba Buhari ya karawa Ma’aikata albashi
Gwamnatin Tarayya ta shugaba Muhammadu Buhari tayi abin da zai sa Ma’aikatan N-Power murmushi inda ta amice da karin N4500 a albashin kowane Ma’aikaci.