N-Power
Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.
Yayin da matasa masu cin gajiyar N-power ke bin basukan watanni takwas, da alamu za su sha jar miya bayan Bola Tinubu ya juyo ta kansu kan basukan.
Bayan dakatar da shirin NSIPA da sauran abubuwan da ke karkashin shirin, Tinubu ya kafa kwamitin bincike don gano bakin zaren a yau Asabar 13 ga watan Janairu.
Dakatacciyar Ministar Tinubu, Dakta Betta Edu ta gamu da cikas bayan an hana ta ganin Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock a yau Litinin a birnin Abuja.
Ana zargin Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta umarci Akanta Janar ta tura mata naira miliyan 585 cikin wani asusun banki na musamman.
Tsohuwar Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouk ta bukaci karin lokaci kan rashin lafiya da ke damunta bayan Hukumar EFCC ta gayyace ta.
Hukumar kula da yi wa masu arzikin kasa ta'annati (EFCCf ta yi caraf da dakatacciyar shugabar hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), Halima Shehu.
Ministan jin kai da yaki da talauci ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin a biya masu cin gajiyar N-Power kudadensu kafin Kirsimeti.
Gwamnatin tarayya ta sanar da lokacin da za ta saki sunayen wadanda za su ci moriyar shirin shugaban kasa na tallafin naira dubu hamsin a watan Janairu 2024.
N-Power
Samu kari