N-Power
Gwamnatin tarayya ta bayyana dakatar da wasu da dama daga cikin 'yan N-Power da ke tsammanin samun wani abu a nan ba da jimawa ba a matsayin biyan bashi.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta ce sun kammala dukkan shirye-shirye don biyan basukan da matasa masu cin gajiyar N-Power ke binsu a yanzu.
Saɓanin rahotannin da ake ta yaɗa wa a shafukan sada zumunta, gwamnatin tarayya ba ta buɗe wani fotal ba domin rajistar fara ɗaukar aiki. Bincike ya nuna.
Daga watan Nuwamban da za a shiga, masu aikin N-Power za su fara jin saukar kudi. Shugaban sashen gudanarwa na shirin N-Power, Jamaluddeen Kabir ya bayyana haka.
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan basukan watanni takwas da matasan shirin N-Power ke binsu inda ta yi alkawarin fara biya nan ba da jimawa ba.
Matasa masu cin gajiyar N-Power sun koka kan yadda aka dakatar da shirin yayin da su ka share fiye da watanni goma ba tare da ba su alawus ba na aikin da su ka yi.
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan dalilan da suka sanya ta dakatar da shirin N-Power har sai baba-ta-gani. FG ta ce akwai kurakuran da za ta bincika kan shirin.
Za a ji labari bayan shekaru kusan 7, Gwamnatin Tarayya ta dakatar da tsarin N-Power. Tsarin ya taimaka wajen rage yawan masu zaman kashe wando a Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rusa shirin N-Power a Najeriya baki daya saboda matsalolin da ke makare a cikin shirin, ta ce akwai makudan kudade da su ka bace.
N-Power
Samu kari