Labaran NNPC
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya yi karin kudi kan yadda yake sayar da litar fetur. Karin farashin fetur ya fara aiki ne daga ranar daga ranar Litinin.
Matatar Dangote ta kara farashin man fetur zuwa N880 daga N825. An samu karin farashin da ya kai N55. Dangote na cigaba da sayo danyen mai daga Amurka.
Alhaji Aliko Dangote ya dauki matakin fara raba man fetur kyauta da abokan huldarsa da tankoki 4,000. Duk wanda ya saye man Dangote za a kai masa har inda yake.
'Yan kasuwar man fetur za su sauke farashin man fetur a Najeriya zuwa N700. Za su sauke farashin ne saboda sabani da Dangote da hada kai da kasashen waje.
Wasu dilolin man fetur 6 sun rage farashin man fetur a Najeriya yayin da farashin gangar mai ke kara sauka. An samu saukin ne yayin da ake shirin bikin sallah.
Kungiyar SERAP ta maka kamfanin mai na kasa watau NNPCL a gaban kotu kan yadda kudi N500bn suka ɓata a 2024, ta nemi a fito a yi bayanin inda kuɗin suka makale.
Rufe matatar man Fatakwal ya haddada cece kuce tsakanin masana da masu ruwa da tsaki a harkar kan fetur, an ci gaba da kira ga gwamnati ta sayar da matatu.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya sanar da rufe matatar mai ta Port Harourt da ke jihar Rivers. Kamfanin ya ce ya yi hakan ne domin gudanar da gyara.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage kudin litar man fetur a birnin tarayya Abuja. NNPCL ya rage kudin litar fetur daga N935 zuwa N910 a sassan Abuja da kewaye.
Labaran NNPC
Samu kari