Labaran NNPC
Rahotanni daga gidajen man NNPCL da ke jihar Legas da Abuja sun nuna cewa an samu ƙari a farashin kowace lita ɗaya ta man fetur yau Litinin, 4 ga watan Agusta.
Shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Bashir Bayo Ojulari, ya koma bakin aikinsa yayin da ake ta yada maganganu kan cewa ya yi murabus daga kan mukaminsa.
Hukumomin EFCC da DSS sun fito sun yi magana kan zarge-zargen da ke cewa sun tilastawa shugaban kamfanin man fetur na kasa, Bayo Ojulari yin murabus daga mukaminsa.
Majiyar gwamnati ta karyata jita-jitar cewa Ojulari ya yi murabus daga shugabancin NNPCL kan badalar $21m. Ana zargin wasu kungiyoyi da yi masa bita-da-kulli.
Alhaji Aliko Dangote zai saka matatar shi a kasuwa domin 'yan Najeriya su mallaki hannun jari. Ya ce yana da burin gina Najeriya wajen zuba kudin shi a kasar.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya sanar da cewa ya hako rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani a kokarin cigaba da hako man fetur a Arewacin Najeriya a Gombe da Bauchi.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur kasa da na matatar Dangote da kamfanin NNPCL. Hakan na zuwa ne yayin da aka fara maganar hana shigo da fetur.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a sun ce bai dace NNPCL ya riƙa murnar cikar Bayo Ojulari kwanaki 100 a shugabancin kamfanin ba saboda ba su ga abin da ya yi ba.
Labaran NNPC
Samu kari