Labaran NNPC
A wannan labarin, kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fara neman kamfanonin da za su iya kula da wasu daga cikin matatun man da ake da su a kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bincike kan kudin tallafin man fetur, N2.8tn da aka kashe a mulkin Bola Tinubu da kamfanin NNPCL ke bin gwamnati bashi
Wani babban mamba a jam'iyyar PDP ya bukaci shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, ya yi murabus ya hakura da jagorancin kamfanin.
Kakakin NMDPRA, George Ene-Ita ya fusata kan yadda ake kara farashin man fetur a gidajen man Najeriya. Ya ce za su kulle duk gidajen man da suka kara farashi.
Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Tinubu ta dawo da tallafin man fetur a boye domin ta yi amfani da kudin wajen yakin neman zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Kamfanin mai na NNPCL ya ce Bola Tinubu bai mallaki kamfanin mai na OVH inda dansa Wale Tinubu ya mallaka. NNPCL ya ce bai harkar siyasa da zai mika wuya ga Tinubu.
Shugaban kungiyar manyan ma'aikatan mai da iskar gas ta Najeriya, Festus Osifo, ya bayyana dalilan da suka sa ake ci gaba da ganin layin ababen a gidajen mai.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bukaci gwamnatin tarayya ta gyara wuraren ajiye man fetur a jihohi domin magance wahala da tsadar mai a fadin Najeriya baki daya.
Tsohuwar ministar ilimin Najeriya, Dakta Oby Ezekwesili ta bukaci Bola Tinubu ya cefanar da kamfanin NNPCL ga yan kasuwa idan yana son kawo cigaba a fannin.
Labaran NNPC
Samu kari