Labaran NNPC
Shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari ya yi magana kan rashin ƴarsa mai suna Fatima Kyari inda ya nuna alhinisa da yi mata addu'ar samun rahama a gobe kiyama.
Kungiyar yan kasuwar man fetur, IPMAN ta ce za a iya samun saukin farashin litar man fetur a Najeriya bayan ta yi sulhu da kamfanin man Najeriya na NNPCL.
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari ya yi tsokaci kan ribar da masu fasa kwaurin mai suka rika samu kafin a cire tallafin mai.
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari ya bayyana amfanin da ke tattare da cire tallafin man fetur da gwamnatin kasar nan ta yi.
A daidai lokacin da yan kasar nan ke kokawa da karin farashin fetur, yanzu haka an samu karin farashin gas din girki a wasu jihohin, musamman na Kudancin kasar nan.
Masu kasuwancin man fetur za su zauna da matatar Dangote domin tattauna farashin da matatar za ta sayar masu da fetur. Za a yi zaman a makon nan.
Kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) da ta likitocin Kudu-maso-Gabas (FOSAD) sun bukaci gwamnatin tarayya ta warware matakin da NNPCL ta dauka na kara kudin fetur.
Daraktan hukumar DSS, Adeola Ajayi ya kira wata ganawa tsakanin kamfanin NNPCL da kungiyar IPMAN domin nemo mafita a rigimar da suke yi kan farashin fetur.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fusata da kalaman tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da kokarin tunzura jama'a, inda ta ce ba shi da kishin kasa.
Labaran NNPC
Samu kari