Labaran NNPC
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa fetur din da za a rika samarwa daga matatar Port Harcourt da ke Rivers, na gidajen man kamfanin ne kawai.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar Petroleum Products Retail Outlet Owners Association of Nigeria ta fadi matsayarta a kan labarin kara mata farashin fetur.
Kungiyar dillalan man fetur ta IPMAN ta bi jerin wasu daga cikin yan kasar nan wajen yin murna da gyara matatar mai ta Fatakwal, tare da fadin yadda za ta taimaka.
Kungiyar PETROAN ta ce farashin man fetur a matatar Fatakwal ya kai N1,045 wanda ya fi na Dangote tsada da. N75. Ana sa ran NNPCL zai daidaita farashin
Gwamnati ta ce ana sa ran manyan motocin dakon mai guda 200 za su dinga loda fetur kullum daga matatar mai ta Fatakwal mai karfin tace ganga 600,000 kullum.
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Buhari kan gyaran matatar man Fatakwal. Tinubu ya buƙaci NNPCL ya gyara matatun man Najeriya a Kaduna da jihar Delta
A wannan rahoton, za ku ji cewa tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana abin da ya ke fatan farfado da matatar Fatakwal zai haifar.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya tabbatar da cewa matatar man gwamnatin tarayya da ke Fatakwal, babban birnin jihar Rivers ta fara aiki kan ɗanyen mai.
Zanga-zanga ta barke a Majalisar Tarayya yayin da kungiyoyin fararen hula suka mamaye Majalisar Tarayya domin gudanar da zanga-zanga ta musamman a Abuja.
Labaran NNPC
Samu kari