Matasan Najeriya
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Wasu matasa a yankin masarautar Okuku a jihar Kuros Riba sun nuna damuwa da halin sarkin yankinsu saboda ya ƙi ya shawo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa.
Firaministan Birtaniya, Rishi Sunak ya yi magana kan cewa a yau ba sai mutum ya mallaki digiri zai yi nasara ba. Mutane na mayar masa da martani daga fadin duniya.
Tsohuwar ministar ilimi a Najeriya Obiageli Ezekwesili ta ce babu abin da zai sa ta koma rera tsohon taken Najeriya da aka dawo da shi ya maye gurbin na yanzu.
A yau Laraba 29 ga watan Mayu, Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da aka kirkira ta sauya taken Najeriya zuwa "Nigeria We Hail Thee".
An yiwa Sheikh Dr Jamilu Zarewa tambaya akan Hukuncin Mining. Sheikh yayi wasu tambayoyi guda bakwai, yace sai ya samu amsar su zai yi bayanin matsayar musulunci.
Wata budurwa ta koka kan yadda wani kwandastan mota ya zo da sabon salon barkwanci suna tsaka da tafiya a bas, ta ce lamarin ya ba ta tsoro har ta kusa guduwa.
A yayin da wani matashi ya bayyana yadda 'yan Najeriya za su iya shiga Tapswap a saukake, Nura Haruna Maikarfe ya gargadi mutane kan amfani da VPN a wayoyinsu.
Wani dan Najeriya ya shiga kafafen sada zumunta na zamani domin murnar samun Naira miliyan tara daga mining din Notcoin da ya yi. Matashin ya ce ta fashe.
Matasan Najeriya
Samu kari