Matasan Najeriya
Wani sifetan dan sanda mai suna Festus Onori ya gamu da tsautsayi bayan wasu fusatattun matasa sun yi ma sa kisan gilla a jihar Delta da ke Kudancin Najeriya.
Jama'a sun shiga mamaki bayan gano yadda budurwa ta kammala digiri mai dauke da taragon da babu kamarsa a wannan zamani da ake karatun boko da wuya
Wata budurwa ta bayyana yadda ta tashi kan samari da wani nau'in kitso mai sauki kuma na gargajiya da mata ke yi tun zamanin baya can ba yanzu ba.
Bola Tinubu ya nada matashi mai shekaru 24, Imam Kashim Ibrahim a matsayin shugaban hukumar FERMA tare da wasu mambobin hukumar 14 a jiya Juma'a.
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan basukan watanni takwas da matasan shirin N-Power ke binsu inda ta yi alkawarin fara biya nan ba da jimawa ba.
Wani matashi ya girgiza Intanet bayan gano shi da cebur ya na kokarin tonon kabarin abokinshi wanda ya mutu masa da kudi har Naira biliyan daya da rabi.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya dakile matsalar rashin aikin yi ba a Najeriya inda ta shawarci masu ruwa da tsaki su kawo mafita don magance matsalar.
Wani attajirin matashin ya dauko dabarar adana wa 'ya'yansa biliyon kudade kafin zuwansu duniya, ya ce ya tara fiye da Naira biliya 2 yanzu haka.
Matasa masu cin gajiyar N-Power sun koka kan yadda aka dakatar da shirin yayin da su ka share fiye da watanni goma ba tare da ba su alawus ba na aikin da su ka yi.
Matasan Najeriya
Samu kari