Matasan Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya cigaba da biyan tallafin man fetur ba kasancewar bai cikin kasafin kudin wannar shekarar. Idirs Muhammad ne ya magantu
Hukumar kashe gobara ta nemi 'yan Najeriya da su gaggauta kai rahoton tashin gobara idan aka fara zanga-zangar yunwa a fadin kasar yayin da ta dauki na ta matakan.
Jigon APC, Blessing Agbomhere ya bayyana wadanda yake zargi da shirin kawo zanga zanga domin kawo cikas ga Bola Tinubu. Ya fadi hanyar da ta dace a bi.
Yayin da ya rage saura awanni 48 a fara zanga zangar yunwa da tsadar rayuwa,matasa sama da miliyan guda a Arewa sun ce ba za su shiga a yi da su ba.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce sufeta janar, Kayode Egbetokun bai bayar da wani umarni na sanya dokar ta baci ba a kan zanga-zangar da ake shirin yi.
Gwamna Ademola Adeleke ya gargaɗi masu shirin fitowa zanga zanga a watan Agusta su shiga taitayinsu, kar su kuskura kawo tashin hankali a jihar Osun.
Gwamnatin tarayya ta tattabar da abubuwa masu muhimmanci guda uku biyo bayan barazanar zanga zanga da matasa ke shirin yi a dukkan jihohin Najeriya.
Kamfanin MTN ya sanar da rufe ofisoshinsa na fadin Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yulin 2024. Wannan na zuwa bayan kamfanin ya rufe layin daruruwan mutane.
Gwamnatin Tarayya ta bukaci matasa da su dawo daga rakiyar zanga-zanga inda ta ce ta tanadi dukkan tsare-tsare domin kawo karshen matsalolin da ake fama da su.
Matasan Najeriya
Samu kari