Matasan Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya dauki matakin kirkirar sabuwar sakatariya ta matasa bayan korafin matasa a Abuja inda ya ke ganin hakan zai hana su zanga-zanga.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa akwai wasu manyan mutane da suke tunzura matasa su fita zanga-zanga don a kifar da gwamnati.
Matasan Najeriya sun shirya fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Agustan 2024 a fadin kasar kan halin kunci da ake ciki da tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu.
Babban sufetan ƴan sanda na ƙasa, IGP Kayode Egbetokun, ya umarci manyan ƴan sanda su tabbatar da tsaro a lokacin zanga-zangara da za a yi a Agusta.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara shawo kan tsadar rayuwar da ƴan Najeriya suka koka kanta kuma sukw shirin yin zanga zanga, ta ce abubuwa sun sauka.
Hukumar NYSC ta sanar da cewa ta soke tantance 'yan bautar kasa da kuma shirin yiwa al'umma hidima (CDS) saboda shirin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar
NSCDC ta ce za ta tura jami'anta 30,000 zuwa ga jihohin Najeriya bayan ta gano wani shirin 'yan ta'adda na lalata kadarorin gwamnati a lokacin zanga-zanga.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Niger ta tabbatar da cewa wasu matasa sun ɓarke da zanga zanga da safiyar ranar Litinin a yankin Suleja da ke titin Abuja-Kaduna.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi zargin kifar da gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, ta dauki mataki.
Matasan Najeriya
Samu kari