Matasan Najeriya
Kungiyar Arewa Young Leaders Forum (AYLF) ta bukaci gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed da ya janye kalamansa tare da neman afuwar Shugaba Tinubu.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanga ya bukaci gwamnatin tarayya ta zauna da masu zanga zanga kuma ta saurari kokensu domin ba su saɓawa doka ba.
Kwamitin gudanar da na masu zanga-zanga a jihar Lagos ta bukaci Bola Tinubu ya sallami Kayode Egbetokun daga mukaminsa kan zargin kisan gilla a Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa sojojin da aka tura garin Mararaba saboda zanga zanga sun tare babbar motar dakon kaya ɗauke da mutane sama da 30.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya gargadi shugabanni da sauran 'yan Najeriya a kan su rungumi sulhu domin samar da ci gaba mai dorewa.
Shugaban APC a kasar Amurka ya bukaci yan Najeriya su kara hakuri da Bola Tinubu, ya yi kira kan cigaba da yada ayukansa a kowane lokaci domin samun hadin kai.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Kwale kwale ya yi hatsari da wasu mutum 20 a lokacin da suke kokarin tsallaka kogin Gamoda a karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa. 'Yan sanda sun magantu.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Matasan Najeriya
Samu kari