Matasan Najeriya
Kungiyar matasan CAN a jihar Taraba ta ba da umarnin gudanar da addu'o'i da azumi na tsawon kwanaki uku yayin amfanin gona suka fara lalalcewa a fadin jihar.
Ana fama da tsadar rayuwa, kakakin matasan PDP na kasa, Dare Akinniyi, ya bukaci Tinubu da ya sake duba manufofinsa na tattalin arziki da hada kai da ‘yan adawa.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin samar da gidaje karkashin 'Renewed Hope'. Mun kawo matakan mallakar gida a wannan tsarin.
Hukumar NYSC ta gargadi masu shafukan yanar gizo daga rubuta labaran karya kan lamuran hukumar bayan da ta karyata cewa za a fara biyan 'yan bautar kasa N70,000.
Matasan jihar Filato sun yi zuga sun gana da gwamnan jihar, Caleb Mutfwang a ranar da aka kammala zanga-zangar yunwa. Matasan sun ba shi sako ya kaiwa Tinubu.
Kasar Rasha ta yiwa jami'an tsaron Najeriya martani kan cewa 'yan kasarta 7 da aka kama sun daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga a Kano. Kasar ta ce nemi a sake su.
Dan Majalisar jihar Kano daga jam'iyyar NNPP, Hon. Abdul-Majid Umar ya fadi yadda ya tsira da rayuwarsa yayin taron Alkur'ani a taron da Aminu Ado ya halarta.
Malam Uba Sani ya ce gwamnatinsa ba za ta sake lamuntar a maimaita abin da ya faru ranar 1 da 5 ga watan Agusta, 2024 ba, ya haramta manyan taruka.
Gwamnatin jihar Adamawa ta tafka asara bayan matasa sun wawashe babbar mota makare da takin zamani a karamar hukumar Demsa da ke jihar a Najeriya.
Matasan Najeriya
Samu kari