Matasan Najeriya
Kungiyar Edolites For Peace and Progress ta yi zargin cewa APC na kokarin kwace zanga-zangar yunwa da ake yi domin cimma manufar siyasa a jihar Edo.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana damuwa kan yadda aka samu rasa rayuka da dukiyoyi yayin zanga-zanga inda ya roki matasa su janye hawa titunan kasar.
Sojoji sun tarwatsa mutane a wajen Mai shayi sun kwashe masa burodi da madara. Wani mazaunin unguwar Dorayi, Magaji Kabiru Getso ya yi wannan ikirari.
Bola Tinubu ya yi fatali da maganar dawo da tallafin mai duk da korafi da ake ta yi kan haka a ƙasar inda ya ce matakin ya jefa al'umma a kunci amma ya zama dole.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ba matasan da ke fitowa zanga-zanga shawarin su dakata tukuna, domin lokaci ya yi da ya kamata a dakata saboda rikici.
Zanga-zanga a Najeriya ta sauya sabon salo bayan matasa sun tare tawagar motocin Gwama Siminalayi Fubara na jihar Rivers inda suka bukaci ya fito ya musu jawabi.
Jami'an tsaro sun yi ta harbe-harbe kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a birnin Abuja inda suka kutsa cikin filin wasa na MKO Abiola a yau Asabar.
Rahotanni sun nuna ƴan sanda sun buɗe wuta a saman iska a lokacin da uka fatattaki tsirarun masu zanga zanga a filin wasa na Moshood Abiola a Abuja.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya ce gwamnati ba ta shirya daukar mataki ba tun kafin abin ya faru inda ya ce sun dade suna gargadi.
Matasan Najeriya
Samu kari