Matasan Najeriya
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin yi wa lakcara dukan tsiya a Benue kan zargin satar mazakuta a Makurdi babban birnin jihar.
Wata budurwa ta kamu da son wani matashi mai sana'ar yankan farce, ta bayyana irin kaunarsa da take a lokacin da yake mata yankan farce a wata jiha.
An bayyana yadda kasar Kenya ta fara kera wayoyin hannu, ake rabawa 'yan kasar a matsayin bashin da za su iya biya bayan wani lokac; babu tsada ko kadan.
Limamin katolika na Sokoto, Bishop Matthew Kukah, ya bayyana cewa mutanen da ke da alhakin haifar da matsalolin Najeriya suma basu tsira ba kamar kowa.
Wata yar Najeriya ta bayyana yadda take samun daloli ta hanyar siyar da ganyen ayaba a turai. Ta nuna yadda take tattara ganyen don amfani da shi wajen yin alale.
Wani dan Najeriya ya sha caccaka a soshiyal midiya bayan ya ci naira miliyan 15.6 a caca da ya buga da N100. An soke shi kan ba wanda ya ba shi satar amsa N100k.
Rundunar 'yan sanda a jihar Sokoto sun yi martani kan jita-jitar da ke yadawa cewa jami'ansu sun cafke wasu matasa da ake zargin 'yan bindiga ne a jihar.
Dikko Umaru Radda ya yi koyi da Malam Nasir El-Rufai wajen yin aiki da matasa, yanzu ya jawo Khalil Nur Khalil mai shekara 30, ya nada a matsayin Mai bada shawara.
Wani bawan Allah ɗan kasuwa, Harisu Yahaya, ya ce aikin sheɗan nw ya jawo har ya yi wa budurwarsa ciki, ya faɗa wa Kotu ba zai iya ɗaukar nauyin yarsu ba.
Matasan Najeriya
Samu kari