Matasan Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya nuna damuwa kan yadda tsadar rayuwa ta dabaibaye Najeriya inda ya shawarci Bola Tinubu kan lamarin.
Kafofin sadarwa a zamanin yanzu sun yi tasiri musamman bangaren matasa inda ake amfani da su wurin kasuwanci da nishadi da kuma yada labarai ko al'adu.
Masu cin gajiyar shirin N-Power na rukucin C II sun rubuta korafi ta hannun lauya, sun roki ministan jin kai, Nentawe Yilwatda ya biya su hakkin aikin da suka yi.
Duk da tarin matsalolin da matasa ke kokawa da su, Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya ce akwai wasu tsare-tsare ciki har da koya sana'o'i a kasa.
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da tashar wutar lantarki ta sake durkushewa a karo na biyu cikin kwanaki uku. Durkushewar ta yau ita ce ta 11 a cikin 2024.
Wasu mahara da ake kyautata zaton ƴan bindiga nw sun hallaka matasa uku a yankin ƙaramar hukumar Barkin Ladi jiya Laraba, sun kuma lalata gonakin mutane.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa da farko bai san an kama yaran Kano a lokacin zanga-zanga ba sai daga baya, ya faɗi matakin da ya ɗauka.
Kungiyar matasan Yarabawa ta bukaci sarakunan Yarabawa su goyi bayan fita daga Najeriya. Kungiyar ta ce ba makawa kan kafa kasar Yarabawa a Najeriya.
Gwamna Malam Uba Sani na jihar Kaduna ya maida kananaɓ yaran da aka sako bayan tsare su hannun iyayensu, ya ba kowane ɗaya N100,000 da wayar Itel.
Matasan Najeriya
Samu kari