Matasan Najeriya
Barista Kusamotu ya ce Gwamna Mutfwang ba shi da ikon hana hakar ma’adinai a Filato, yana mai cewa wannan mataki ya sabawa kundin tsarin mulkin kasa.
Kungiyar matasan NYFA ta ce rikicin PDP ba zai hana Atiku takara a 2027 ba, ta bukaci shugabanni su hada kai don ceto jam’iyya daga barazanar wargajewa.
Kwamitin da ya tattara rahoto kan zanga zangar adawa da tsadar rayuwa ya ce an kashe mutane 10, an lalata dukiyar sama da N11bn an jikkata mutane 7.
Bayan yada wasu rahotanni, Gwamnatin Anambra ta karyata jita-jitar kama mata da ba su saka rigar nono da dan kamfai a wuraren taruwar jama'a a jihar.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa zanga-zanga ta barke a jihar Ondo wanda ya yi sanadin asarar dukiyoyi da kuma kona ofishin yan sanda bayan zargin mutuwar matashi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa akwai tsananin talauci a Arewa maso Gabas, wanda ke bukatar a yi kokarin warware matsalar don ceto mutanen yankin.
Rundunar Amotekun ta ceto ‘yan mata daga wani gidan karuwa a Ogun. 'Yan matan sun ce suna lalata da maza 10 zuwa 12 a rana kuma ana biyansu N1000 zuwa N5000.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar rashin aikin yi a tsakanin matasan da ke Arewacin Najeriya.
Kamfanin MTN ya bayyana cewa ya san bai kyauta wa abokan hulɗarsa ba, saboda haka an janye ƙarin farashin data da aka wayi gari da shi a ranar Alhamis.
Matasan Najeriya
Samu kari