Matasan Najeriya
Dan Arewacin Najeriya daga jihar Kano da ya shiga sojan Amurka ya yi magana kan aikin ceton da aka yi a Iran domin kubutar da sojan Amurka da ya makale.
Rundunar 'yan sanda ta kama wani matashi a Jigawa, da ake zargi da kona mahaifinsa, lamarin ya haifar da tashin hankali a Kazaure da ke jihar ta Jigawa.
Ƴan bindiga sun kashe matasa uku a Jos ta Kudu bayan bikin Good Friday, yayin da shugabannin al'umma ke kukan rashin tsaro da mamayar dazuzzuka a jihar Filato.
Fadar Shugaban Ƙasa ta buɗe shafin yin rajistar shirin horar da ‘yan Najeriya miliyan 10 kyauta kan ilimin kuɗi da sana’o’in dogaro da kai ƙarƙashin WAWUAfrica.
Gwamnatin Najeriya ta kawo shirin EIBIC domin ba matasa horo da jari a fadin kasar nan. Za a kaddamar da shirin a birnin tarayya Abuja ranar Juma'a.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar Hisbah da aka baza domin kula da tarbiyya a fadin Kano sun yi nasarar cafke asu shigar badala da sauran mugayen ayyuka.
Hukumar kula da abinci ta duniya ta yi gargadin cewa mutane miliyan 10.4 a Yammaci da Tsakiyar Afirka na iya fuskantar yunwa kan rikicin Iran da Isra’ila da Amurka.
Dan shugaban Najeriya, Seyi Tinubu, ya bukaci matasan su yi hakuri da amince da shugabancin mahaifinsa, ya ce wamnatin na gyara matsalolin tattalin arziki.
Babban bankin kasa watau CBM ya bukaci yan Najeriya su killace lambobin sirri na ATM da na manhajar bankunansu don kaucewa yan damfara da masu zamba.
Matasan Najeriya
Samu kari