Majalisar dattawan Najeriya
Dan takarar shugaban kasa, Atiku ya caccaki majalisa kan yadda ta tsige bulaliyarta, Sanata Ali Ndume saboda sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya bayyanawa shugaban kasa Bola Tinubu cewa Ali Ndume yana da gaskiya kan maganar da ya yi ana wahala a Najeriya.
'Yan Najeriya sun soki 'yan majalisar wakilan Najeriya bayan sun zabge kashi hamsin cikin ɗari na jimillar albashinsu. Sun bukaci su rage alawus din da suka kwasa.
Majalisar Dattawa a Najeriya na kokarin samar da hukumar zabe ta musamman domin kula da zabukan kananan hukumomin kasar 774 bayan samun ƴancinsu.
Biyo bayan magana da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi a kan tsige Sanata Ali Ndume, matasa sunyi martani mai zafi kan lamarin inda suka bukaci yin zanga zanga.
Bayan tsige Sanata Ali Ndume da majalisa ta yi a jiya Laraba, an nada shi sabon mukami na lura da kwamitin harkokin bude ido a Najeriya. Godswill Akpabio ne ya sanar
A jiya Laraba majalisar wakilai ta yi karatu na daya kan canza tsarin mulkin Najeriya da zai rika ba shugaban kasa da gwamnoni damar yin shekaru shida a kan karaga.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya nuna damuwa kan yadda ake gudanar da mulki a wannan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Bayan sauke shi daga muƙamin babban mai ladabtarwa a majalisar dattawa, jam'iyyar APC ta shawarci Sanata Ali Ndume ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar adawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari