Majalisar dattawan Najeriya
An hango sunan Sanata Ifeanyi Uba cikin sunayen yan siyasa da za su jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a zaben jihar Edo da za a yi a watan Satumba mai zuwa.
Dan majalisar kasar Amurka, Beroro Efekoro ya gargadi gwamnatin Najeriya kan yawan kashe kudi da sunan albashi da alawus din yan majalisar dattawan Najeriya.
Sanatan Bauchi ta Kudu, Shehu Buba ya yi martani kan tube shi da aka yi daga sarautar Mujaddadin Bauchi bayan sukar Gwamna Bala Mohammed na jihar.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio na gaba- gaba a wannan mataki, domin har bakar magana ya jefa ga masu shirin zanga-zangar adawa da Tinubu.
Majalisar dattawa ta fito ta yi magana kan albashin da ake biyan sanatoci duk wata. Majalisar ta bayyana cewa ba N21m ake ba su a matsayin albashi ba.
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya fito ya nuna yatsa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan batun albashin sanatoci.
Bayanai na ci gaba da samuwa kan albashin da sanatocin Najeriya ke karba duk wata. Bincike ya nuna cewa duk wata ana biyan sanatoci 99 albashin N2bn.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya nanata cewa yana nan kan bakarsa cewa N21m aka biyan kowane sanata a majalisar dattawa ta 10.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta yi zama kan korafin zaben cike gurbin Sanata da aka gudanar a mazabar Plateau ta Arewa a watan Faburairun 2024.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari