Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban majalisar jihar Delta ya tsallake rijiya ta baya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Warri. Shugaban majalisar ya ce har yanzu yana cikin fargaba
Majalisar wakilai ta bukaci ma'aikatar ilimi ta duba yiwuwar aiki da harshen uwa a makarantun boko. Hakan zai sa a dawo amfani da Hausa a makarantun Arewa.
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio ya nada Kawu Sumaila shugaban kwamitin albarkatun mai domin maye gurbin marigayi Sanata Ifeanyi Ubah da ya rasu.
Mambobin kwamitin Sanata SanI Musa da Hon Abiodun Falake sun bayyana ra’ayinsu ne yayin Nazari kan daftarin kashe kudin gwamnati tsakanin 2025-2027.
Sanata Enyinnaya Abaribe, mai wakiltar Abia ta Kudu, ya yi ikirarin cewa majalisar tarayya ba ta ba Tinubu izinin sayen sabon jirgin shugaban kasa ba.
Sanata daga jihar Abia, Enyinnaya Abaribe ya ce Peter Obi da zai yi rashin adalci da son zuciya ba da shi ya zama shugaban ƙasa a 2024, ya ce Tinubu ɗan son rai ne.
A wannana rahoton za ku ji cewa akwai alamun za a samu tataburza tsakanin yan majalisar wakilan kasar nan kan sabon bashin Naira Tiriliyan 1.77 da Tinubu ya nema.
Kungiyar dattawan Arewacin Najeriya (NEF) ta ki amincewa da Dokar Gyaran Haraji, tana mai gargadin cewa dokar za ta iya haddasa rikici ga tattalin arzikin kasar.
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin, ya gargadi masu aikata laifuka a jihar Kano da su shiga taitayinsu ko su fuskanci fushin hukuma
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari