Majalisar dattawan Najeriya
Yan majalisa da su ka bijiro da kudurin kara shekarun mulkin shugaban kasa, gwamnaoni da shugabannin kananan hukumomi sun kafe kan bukatarsu na kara wa'adi.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin ya nuna jin dadinsa da malaman Kungiyar Izalah reshen Kano ta Arewa ta kai masa ziyara a Abuja.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da wasu shugabannin Arewa na adawa da kudirin harajin Bola Tinubu. Ali Ndume ya nuna adawa da kudirin harajin Bola Tinubu.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu wanda ya nemi a ba shi damar ya sake karɓo rancen kudi daga waje.
Zanga-zanga ta barke a Majalisar Tarayya yayin da kungiyoyin fararen hula suka mamaye Majalisar Tarayya domin gudanar da zanga-zanga ta musamman a Abuja.
Majalisar wakilan Najeriya ta fitar da matsaya kan kudurin da ke neman a kara wa’adin shugaban kasa da gwamnoni zuwa shekaru shida amma wa’adi daya kawai.
Majalisar dokokin Najeriya ta fara nazarin wurare 161 da za a sauya a kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999. A Disambar 2025 za a gama sauya tsarin mulkin.
Yayin da ake shirye-shiryen birne marigayi Sanata Ifeanyi Ubah, Gwamnatin Anambra ta ba ɗaliban makarantun Nnewi hutu saboda komai ya tafi lafiya.
Sanata Jimoh Ibrahim daga Ondo ta Kudu ya bukaci Olusegun Obasanjo ya yi shiru da bakinsa duba da yadda gwamnatin Bola Tinubu ke inganta Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari