Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar Matasan Arewa ta caccaki Sanata Barau Jibrin da ya jagoranci zaman Majalisar kan sabon kudirin haraji inda ta ce kwata-kwata bai kishin yankin Arewa.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fayyace yadda lamarin dokar haraji ta ke inda ya ce ba a yi komai ba yanzu ma aka fara muhawara a kai.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce alakarsa da Bola Tinubu ya sa har yanzu yaƙe zaune a inuwar APC amma ba don haka ba da ya bar jam'iyyar tun tuni.
Sheikh Abubakar Salihu Zaria ya nuna damuwa kan halin da ake ciki yayin da kudirin haraji ta tsallake karatu na biyu a Majalisar Tarayya duk da kiyayya da aka nuna.
Kwamitin Majalisar wakilai ya shirya jin ra'ayin yan Najeriya. Za a gudanar dA babban taro a karshen shekarar 2024. Za a tattauna batun yancin kananan hukumomi.
Sanatocin Arewa sun gudanar da taron sirri bayan kudurin sake fasalin haraji ya tsallake karatu na biyu, inda aka tura shi zuwa Kwamitin Kudi na majalisar dattawa.
Farfesa Mansur Sokoto ya bukaci yan majalisa su yi taka tsantsan a kan amincewa da kudirin harajin Tinubu saboda zargin maƙarƙashiya a cikinsa aka hasashe
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya nuna damuwa kan yadda aka yi gaggawar amincewa da kudirin dokar sake fasalin haraji da aka bijiro da shi.
Majalisar Dattawa ta yi bankwana da gawar tsohon shugabanta, Dr. Joseph Wayas wanda ya rasu tun a ranar 30 ga watan Nuwambar 2021 bayan fama da jinya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari