Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawa ta yanke shawarar zare dukkan shugabannin majalisa daga cikin kwamitin mutum 10 da ta kafa kan sabon kudirin saura fasalin harajin Tinubu.
Sanata Dino Melaye ya sanar da rasuwar surukarsa mai suna Damilola Melaye wacce ta rasu a jihar Lagos a jiya Laraba 4 ga watan Disambar 2024 da muke ciki.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana cews ko alama ba jihar Legas ce za ta fi amfana da sabon kudirin dsuya fasalin harajin shugaba Boa Tinubu ba.
Kwamitin majalisa ya fara shirin warware matsalolin da ke kunshe a kudirin haraji. Ana sa ran fara tattaunawa da babban lauya na kasa, Lateef Fagbemi.
Majalisar ta dakatar da tattauna kudirin haraji. Fadar shugaban kasa ta tattauna da majalisa kafin dakatar da kudirin, matsin lamba daga Arewa na cikin dalilan.
Sanata Barau I Jibrin ya fuskanci bore irin na siyasa saboda kudirin haraji. An rika wa'azi a masallatan Juma'a bisa zarginsa da watsi da cigaban Arewa
Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin Kofa ya nemi afuwa kan kudirin haraji na Bola Tinubu bayan shawarin Kwankwaso. ya ce ba zai cuci Arewa ba.
'Yan majalisar wakilai sun hassala. Dan majalisar Kano, Dr. Ghali Mustapha ya nemi Benjamin Kalu ya bar mukaminsa saboda yada labarin karya kan kudirin haraji.
Majalisar dattawa ta saurari korafin 'yan Arewa domin duba abubuwan da kudirin haraji na Bola Tinubu. Majalisar ta ce korafi ya yi yawa kan kudirin harajin.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari