Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana alhini game da rasuwar mahaifiyar gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi da ɗansa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Sun tattauna kan batutuwa masu yawa.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya tallafawa mutanen Edo ta Arewa da buhunam shinkafa, ya taya ƴan Najeriya murnar kirismeti da sabuwar shekara.
Wike ya shirya karbar makudan kudi daga mamallaka filaye a Abuja. Za a tatso biliyoyin Naira daga masu matsala da takardar mallakar kadara a Maitama.
Sanata Ali Ndume ya ji dadin sakamakon adawa da kudirin haraji domin inganta rayuwar jama'a. Ya bayyana cewa an fara samun sakamakon da ake bukata.
Bayan kwace filayen Muhammadu Buhari da yan siyasa, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba da wa'adin mako biyu ga wadanda abin ya shafa da su biya kudin da ake bukata.
Tsohon shugaban majalisa, Yakubu Dogara ne ya bayyana haka. Ya shawarci 'yan Arewa jagororinsu ne su ka gaza a shekaru 40 da aka shafe ana mulkin kasar.
Dan majalisar Kaduna ya ce kudin jama'a na zurarewa ta ko'ina, ta hanyar kasadin kudin shekara-shekara. Ya ce bai dace a rika barnar kudin 'yan Najeriya ba.
Shugaban kwamitin kudirin haraji Taiwo Oyedele ya ce 'yan Najeriya suna zaginsa a kafafen sada zumunta a kan aikin da ya dauko na kawo gyara a kasar nan.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari