Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce 'yan majalisar tarayya kamar sun zarce a cikin barkwanci yayin gabatar da kasafin kudin 2025 a majalisar wakilai.
Akpabio ya ce ministoci masu bijirewa gayyatar Majalisa ba su cancanci gurbi ba, yayin da Tinubu ya gabatar da kasafin 2025 mai darajar N47.9trn.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a ranar Laraba a gaban 'yan majalisar tarayya. Ya yi bayanin ayyukan da za a yi da kudaden.
An kara tsaurara matakantsaro a majalisar tarayyar kasar nan. Wannan ya faru a lokacin da ake jiran bayyanar shugaban kasa, Bola Tinubu don gabatar da kasafin kudi.
Sanata Abdul Ningi ya buga muhawara da Godswill Akpabio kan kudin da ake turawa gwamnonin jihohi duk wata na N50m kan tsaro amma ba su aiki sosai.
A kokarin inganta darajar Naira a Najeriya, Majalisar Dattawa ta dauki mataki inda ta gabatar da kudiri domin hana amfani da kudin kasashen ketare a Najeriya.
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan rashin kawo tarakta 2,000 da injinan noma 100, da darajarsu ta kai N111.8bn duk da kashe kuɗi don inganta tsaron abinci.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce kudirin harajinsa na da amfani. Tinubu ya jefa kasar nan cikin ce-ce-ku-ce a 'yan kwanakin nan. Arewa ta ki kudirin haraji.
Rt. Hon Tajuddeen Abbas ya fara hada kan 'yan majalisa a kan kudirin harajin Tinubu. Ana zargin Kakakin majalisar ya zauna da wasu shugabanni a kan batun.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari