Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ƙara bayani kan kudirin harajin da ake ta cece kuce a jansa, ya ce Legas za ta fi asara.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Lawal Adamu Usman ya yi martani kan shirin yi masa kiranye da kungiyar dattawan Kaduna (KEF) ta fara. Sanatan yace hakan abin dariya ne.
Kwamitin kudirin haraji ya ce ya gana da malaman addini kimanin 120 mafi yawanci daga Arewacin Najeriya domin neman goyon baya, ya gana da gwamnan Legas.
Wasu Farfesoshi kuma masana daga ABU Zaria sun haska matsalar da ke cikin kudirin haraji, sun nuna za a samu karin tsadar rayuwa da rasa ayyukan yi.
Ƙungiyar dattawan Kaduna ta Tsakiya ta buƙaci yi wa Sanata Lawal Adamu Usman da ke wakiltarsu a Majalisar Dattawa kiranye saboda rashin cika alƙawura.
An ware Naira biliyan 10 domin biyan kudin haya da kayan dakin shugabannin majalisar Najeriya. An ware kudin ne a cikin kasafin kudin Abuja na 2024.
Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sen. Lawal Adamu Usman ya sha da kyar bayan wasu miyagu sun kai masa hari a daren jiya Laraba 1 ga watan Janairun 2024.
Hadimin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya ce an fara yi wa shugaba Bola Tinubu barazana da zagon ƙasa kan kudirin haraji da ke gaban majalisar dokoki.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba da lakanin hana yin cushe da ake yi a cikin kasafin kudin gwamnati.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari