Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Ali Ndume ya ce yaki da Boko Haram zai yi tasiri sosai da karin jiragen yaki, ya kuma yi kira ga Tinubu da ya maida hankali kan tsaro da jin dadin jama’a.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, ya bayyana cewa yana ganin girman shugaban Bola Ahmed Tinubu, ba zai iya sukarsa ba.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
'Yan majalisun Arewa sun bayyana cewa za su cigaba da tirjiya ga Bola Tinubu kan kudirin haraji da ya gabatar. Majalisa za ta tattauna haraji da lasafin kudi.
Majalisar wakilan Najeriya ta jinjinawa sojojin kasar bisa yadda su ka alkinta kasafin kudin 2024 wajen yaki da 'yan ta'addan da su ka hana jama'a sakat.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'ar kasar nan su sa rai da samun faduwar turakun wutar lantarki saboda wasu dalilai da har yanzu ba a magance ba.
Majalisar dokokin jiharLegas ta lissafo dalilai da dama da su ka sanya ta tsige kakakin majalisa, Mudashiru Obasa bayan ya shafe shekaru ya na kan kujerar.
Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kudirin haraji, Majalisar Dattawa ta shirya gudanar da sauraron ra’ayi kan lamarin, don gabatar da su saboda karatu na uku da amincewa
Wata kungiyar matasan Arewa sun bayyana rashin jin dadin yadda wasu daga cikin jagororin yankin su ke neman goyon bayan kudirin harajin Bola Ahmed Tinubu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari