Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai, Abubakar Kabiru Abubakar Bichi ya yi bayani kan dalilin kara N700bn a kasafin kudin shekarar 2025.
Majalisar wakilai ta saurari bukatar kirkirar sababbin jihohi uku: Oke-Ogun, Ijebu da Ife-Ijesa daga Hon. Oluwole Oke. Majalisar ta tattauna kan muhimman kudurori.
Majalisar Wakilan Tarayya ta karrama marigayi tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Janar Murtala Muhammed, ta ce za ta rika tunawa da shi a kowace shekara.
Majalisar wakilai ta tarayya ta amince da kasafin 2025 na Naira tiriliyan 54.99 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar mata. Ana sa ran kasafin zai canja tattalin kasar.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar rashin aikin yi a tsakanin matasan da ke Arewacin Najeriya.
Kamfanin MTN ya bayyana cewa ya san bai kyauta wa abokan hulɗarsa ba, saboda haka an janye ƙarin farashin data da aka wayi gari da shi a ranar Alhamis.
A makon da ya gaba majalisar wakilai ta karanta wasu bukatu da aka gabatar a gabanta na kirkirar sababbin jihohi 31 bayan 36 da ake da su a Najeriya.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta samu karin dan majalisa, Garba Koko, wanda ya ce ya bar jam'iyyarsa ta PDP saboda rikice-rikice da su-ka-ki-ci, su-ka-ki-cinye wa.
Majalisar wakilan ta fara tafka muhawara kan kudirin dokokin haraji guda huɗu da mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar duk da sukar da ake masa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari