Majalisar dattawan Najeriya
Kasar Amurka ta bayyana cewa kasarta ta na taimakawa Najeriya da sauran kasashen da suke da bukatar hakan, duk da zargin da ake yi a kan USAID na hannu a Boko Haram.
Mataimakin kakakin Majalisar wakilai kuma shugaban kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya, Hon. Benjamin Kalu ya ce ba za a kirkiro sababbin jihohi 31 ba.
Bayan hayaniya a majalisar dattawa tsakanin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Godswill Akpabio, an yada bidiyon Akpabio yana korafi kan haka a 2018.
Rahotanni sun tabbatar da cewa rikici ya barke a majalisar dattawa yayin da aka matsar da kujerar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, amma ta ki amincewa.
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abidoun ya miƙa sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi Sanata Ayodeji Otegbola, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Litinin.
Jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills Jr ya barranta hukumar taimakawa kasashe ta USAID da masaniya a kan wasu ayyukan ta'addancin Boko Haram.
Gwamnatin tarayya ta zargi kamfanin Binance dake hada hadar kirifto da musayar kudi ta intanet da jawo mata gagarumar asara ta hanyar guje wa biyan kudin haraji.
Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun ja hankalin gwamnatin tarayya da Bola Tinubu kan titunan Arewa. Sanata Goje da Sanata Sani Musa sun yi kira ga gwamnati.
Bayan dan majalisar Amurka ya zargi Hukumar USAID ta tallafawa Boko Haram, Majalisar Dattawa ta kira Nuhu Ribadu da hukumomin DSS da NIA da kuma DIA.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari