Majalisar dattawan Najeriya
Kungiyar AEISCID ta bukaci a tsige Sanata Onyekachi Nwebonyi saboda kalamansa marasa dacewa kan rikicin Natasha da Akpabio da kare wanda ake zargi.
Tsohon shugaban majalisr dattawan Najeriya, Sanata Adolphus Wabara ya nuna takaicinsa kan yadda Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima suka fice Najeriya a tare.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya ba da mamaki game da siyasarsa inda ya ce ba zai nemi kujerar Sanata ba zuwa Abuja bayan karewar wa'adinsa a mulki.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce za ta fitar da hujjoji da za su gaskta cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya nemi ya yi lalata da ita.
Akpabio ya musanta zargin Abbo na korar sanatoci 5 daga majalisa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da shugabanci mai ma’ana don ci gaban kasa da gina dimokuradiyya.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC ta sanar da shugaban Majalisar Dattawa, Godwill Akpabio cewa ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha Akpotu kiranye.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce nasara ce ga 'yan Najeriya bayan INEC ta yi watsi da ƙorafin yi mata kiranye. Ta ce an gama yaƙi ɗaya, saura biyu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa bukatar da aka shigar da nufin tsige Sanata Natasha ba ta cika sharudɗan kundin tsarin mulki ba.
Tsohon sanata Elisha Abbo daga jihar Adamawa ya yi sababbin zarge-zarge kann shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio. Ya ce ya gaya masa za a kwace kujerarsa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari