Majalisar dattawan Najeriya
Sanatan Bayelsa ta Gabas, Benson Agadaga ya sanar da sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zaman Majalisar Dattawa na yau Laraba.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya yi tsokaci kan dalilin da ya sa mata ba sa iya samun kujerun siyasa sosai a kasar nan.
Majalisar dattawa ta kammala aikin tantance sababbin hafsoshin tsaron da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada. Ta amince da nadin da aka yi musu.
Sabon hafsan sojojin kasan Najeriya, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya sha alwashin ragargazar 'yan ta'addan Lakurawa da ke kai hare-hare a yankin Arewaci.
Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance tare da amince wa da nadin babban hafsan tsaro na kasa, Janar Oluyede saboda ta taba tantance shi a baya.
Majalisar dattawan Najetiya ta karbi sunayen sababbin hafsoshin tsaro daga wajen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Majalisar ta sanya lokacin tantance su.
Tsohon Sanatan kaduna ta Tsakiya a Najeriya, Shehu Sani ya ce neman ƙirƙirar sababbin jihohi shekara daya kafin zaben 2027 ba shi da amfani kuma bata lokaci ne.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sunayen hafsoshin tsaron da ya nada kwanan nan ga Majalisar Dattawa domin tantance su da tabbatar da nadinsu.
Majalisar dattawa ta fara sauraron ra'ayin jama'a game da kudirin rage shigo da shinkafa daga kasashen waje. An kawo kudirin ne domin habaka noma a cikin gida.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari