Majalisar dattawan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dattawa tana shirin ganawa da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu a kan kalaman da Donald Trump ya yi na kawo hari Najeriya.
Majalisar dattawa ta kaddamar da binciken jiragen kasa da aka samar a lokacin shugaba Muhammadu Buhari. Za a binciki yadda aka kashe kudin jiragen kasan.
Rigima ta tashi a majalisar dattawa yayin da Jibrin Barau ya kalubalanci Akpabio kan zargin Trump cewa Najeriya tana kisan Kiristoci, ya ce “Ba na tsoron Trump.”
Tinubu ya nemi majalisar tarayya ta amince ya karbo sabon bashin ₦1.15trn don rage gibin kasafin kuɗi, mako guda bayan amincewa da bashin waje na $2.847bn.
Rahotanni daga Abuja sun nuna cewa an yi muhawara mai zafi a tsakanin yan Majalisa yayin da aka gabatar da kudirin bincikar sayar da kadarorin gwamnati a Legas.
Sanata Mai wakiltar Kogu ta Tsakiya a Majalisar Dattawa ta fafatawa da jami'an hukumar NIS lokacin da aka kwace mata fasfo a filin jirgin sama a Abuja yau Talata.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta bayyana cewa wasu daga cikin 'yan majalisa sun ki bayyana goyon baya gare ta saboda siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da bayar da umarni a kwace mata fasfo.
Sanata Ali Ndume ya ce sakacin gwamnatin tarayya da Majalisar Dattawa ne ya jawo Amurka ta saka Najeriya a kasashen da ake da babbar damuwa kan yancin addini.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari