Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu amincewar Majalisar Dattawa wajen karbo sabon rancen kudi da ya kai Naira tiriliyan daya da rabi wa Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda Sanata Uzor Kalu ya bayyana cewa an samu labarin yunkurin tsige Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio daga mukaminsa.
Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa a majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya goyi bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya.
Sanata Agom Jarigbe na Cross River ta Arewa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC, yana zargin rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar mai adawa.
Sanatan Abia ta Arewa, Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa hadin kan sanatoci ya taimaka wajen dakile yunkurin taige shugaban Majalisar Dattawa.
Masu zanga-zanga sun nuna fushinsu kan kin tabbatar da nadin Injiniya Abdullahi Ramat a matsayin shugaban hukumar kula da rarraba lantarki (NERC).
Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Ned Nwoko, ya bayyana cewa Mai girma Bola Tinubu yana goyon bayan kirkiro sabuwar jihar Anioma.
Sanatan Delta ta Arewa, Ned Nwoko ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana goyon bayan kudirin da ya gabatar na kafa jihar Anioma a Kudu maso Gabas.
Majalisar dattawan Najeriya ta musanta zargin da ake yadawa mai cewa ta ki tantanci shugaban hukumar NERC bayan ta karbi cin hancin Dala biliyan 10.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari