Majalisar dattawan Najeriya
Tinubu ya nada mutane 3 matsayin jakadun Najeriya a kasashen uku. Ana ganin nadin ya da ce saboda sun san makamar aiki, musamman a bangaren tsaro da diflomasiyya.
Yan Majalisar wakilai sun fara fuskantar barazana daga yan bindiga bayan shugaban kasa ya ba da umarnin janye yan sanda masu gadi, in ji Idris Ahmed Wase.
Sanatoci sun kai ruwa rana kan matsalar tsaron da ke kara ta'azzara a wasu sassan Najeriya, wasu sun bukaci a yi dokar hukuncin kisa kan masu garkuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban majalisar dokokin Neja, Rt. Hon. Abdulmalik Sarkindaji ya yi barazana ga gwamnati a kan jan kafa wajen ceto daliban Papiri.
Dan majalisar wakilai, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nemi a rufe majalisar wakilai sabida yadda ake zubar da jini a fadin Najeriya sakamakon rashin tsaro.
Gwamnatin Birtaniya ta ki aminta da bukatar Najeriya ta neman dawo da Sanata Ekweremad ya ci gaba da zaman gidan yari a Najeriya duk da sa bakin Shugaba Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ja ragamar taron jiga-jigan jam'iyya don tsara dabarun tunkarar zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Orji Kalu ya bayar da tabbacin cewa jami'an DSS sun san mutanen da ke da hannu a ƙaruwar matsalar tsaron Najeriya.
Sanata Okey Ezea da wasu 'yan majalisar tarayya biyar sun mutu a cikin watanni 18 da suka wuce, wanda ya haifar da babban jimami a majalisar tarayyar Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari