Majalisar dattawan Najeriya
An samu hargitsi a majalisar dattawa yayin da ake kokarin tantance sabon ministan tsaro, Christopher Musa. Wasu 'yan majalisa sun dage sai an yi wa Musa tambayoyi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta aika sako ga 'ya'yanta a fadin Najeriya game da manyan taruka biyu da za a gudanar a Abuja.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya tantance Janar Christopher Musa a matsayin Ministan tsaro. Tantancewar na zuwa ne bayan nadin da Tinubu ya yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Najeriya za su san makomarsu a kan batun kara kirkirar sababbin jihohi da kara yawan mata, da yan sandan jihohi.
Tsohon mai magana da yawun Tinubu, Denge Onoh ya bukaci Majalisar Dattawa ta soke nadin Reno Omokri a matsayin jakadan Najeriya. Ya kawo wasu dalilai.
Rikici ya barke a majalisar dattawa bayan Sanata Danjuma Goje ya zargi Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, da yin abin da ya sabawa dokokin majalisa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya nuna takaicinsa kan harin 'yan bindiga a Kano. Ya bukaci jami'an tsaro su tashi tsaye.
Sanata Natasha Akpoti ta bukaci Osita Ngwu daga jihar Enugu ya bude dandalin WhatsApp na majalisar dattawa sannan ya dawo da sharhin da ya goge na ta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sunayen mutane 32 da ya nada a matsayin jakada zuwa ga Majalisar Dattawan Najeriya domin tantancewa da tabbatar da su.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari