Majalisar dattawan Najeriya
An tabbatar da rasuwar marigayi Sanata Isa Abonyi Obaro, tsohon wakilin Okehi/Okene a tsohuwar jihar Kwara wanda ya rasu bayan hidima ga al’umma da kasa.
Majalisar Dattawan Najeriya ta karbi sunayen jakadu 62 daga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bayan mutum uku da ya tura sunayensu a kwanakin baya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da janar Christopher Musa (mai ritaya) a matsayin sabon Ministan tsaro. Hakan na zuwa ne bayan majalisa ta amince da shi.
Rahoton da Google ya fitar na abubuwan da aka fi bincike a manhajarsa a 2025 ya nuna Sanata Natasha Akpoti ce aka fi karanta labaranta, sai su Muhammadu Buhari.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jininawa Majalisar Dattawa bisa tantancewa tare da tabbatar da sabon ministan tsaro, Janar Musa cikin hanzari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunayen mutanen da yake son ya nada su zama jakadun Najeriya a kasashen waje. Daga cikinsu akwai manyan mata.
Majalisar Dattawa ta fara tantance jakadu uku da Shugaba Tinubu ya nada, inda kwamitin harkokin ƙasashen waje ya kammala binciken sirri a kan su.
Majalisar Dattawa ta kira ministocin kudi, kimiyya da tsaro domin bayyana yadda shirin Safe School ya lalace bayan kashe dala miliyan 30 da biliyoyin naira.
Majalisar dattawan Najeriya ta bayyana takaici game da yadda 'yan ta'adda da masu mika masu bayanan sirri a kasa ke ci gaba da kawo cikas a Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari